Wani faifan bidiyo da ke nuna lokacin da wata waya ta makale a hannun barawo bayan ya sace ta a daya daga cikin gidaje a Nairobi, an yada shi ta yanar gizo.
A cewar wani ganau da ya raba bidiyon a TikTok, wayar ta makale a hannun barawon ne bayan da ya sace ta.
Mutane sun yi niyar Tara masa gajiya amma sun kasa hakan bayan da suka lura da cewa wayar da ya sace ta makale a hannunsa.
An danganta lamarin da asirin tsafi.
Kalli bidiyon a kasa….
https://www.instagram.com/reel/Cdoe2FoFJdc/?utm_source=ig_web_copy_link