Bidiyo ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda aka ga wani da aka bayyana a matsayin dalibin jami’ar FUOYE dake jihar Ekiti ya yiwa dalibi dan uwansa fyade.
Tuni dai ‘Yansanda suka tasa keyarsa zuwa ofishinsu.
Lamarin dai ya jawo Allah wadai da neman tsari