Bidiyon mahaifiyar tauraron dan kwallon kafar Manchester United, Cristiano Ronaldo ya bayyana inda aka ga tana kuka.
Bidiyon ya bayyana ne bayan da Brighton tawa Manchester United 4-0 inda aka bayyana cewa bata ji dadin wasan bane.
Saidai babu abinda ya tabbatar da cewa bidiyon sabone ko tsoho ne.
Wannan rashin sanara dai na nufin Cristiano Ronaldo ba zai buga gasar Champions League ba a karin farko tun shekaru 20 da suka gabata.

Kalli bidiyon a kasa;
Ronaldo's mom watching his performance vs Brighton.😭 pic.twitter.com/4loGcvi3Tl
— 🅿️arry (@HarryJoinedChat) May 7, 2022