fbpx
Friday, July 1
Shadow

Kalli bidiyo yanda Puis ya musulunta ya koma Muhammad Al’amin

Wannan wani bawan Allah ne da Allah ya nufeshi da rahama ya koma Musulunci.

 

Yace shi kiristane kuma sunansa Pius inda a yanzu da ya karbi musulunci ya koma Muhammad Al’amin.

 

Yace da ya bari sai ranar Juma’a ya musulunta amma yanzu ya canja inda ya je aka bashi kalmar shahada.

Kalli bidiyon a nan

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Takaitaccen Tarihin Masanin Tafsirin Kur’ani Sheik Dahiru Bauchi, Bayan Cikarsa Shekaru 95 Da Haihuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published.