fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda Tsufa yasa Tinubu ya manta sa sunan jam’iyyar APC

Wannan bidiyon ya rika yawo a shafukan sada zumunta inda aka ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu na faman tunawa da sunan jam’iyyar tasa, sai da aka tuna masa.

Lamarin ya farune a wajan wani taron siyasa.

Da dama dai na ganin cewa, Tinubu ya tsufa, ya kamata ya hakura da neman takarar shugabancin Najariya ya barwa masu jini a jika.

Leave a Reply

Your email address will not be published.