Wasu ‘yan Bindiga da ake zargin na karkashin kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra sun kaiwa gidan talabijin na jihar Anambra me suna ABS hari.
Sun bankawa gidan talabijin din wuta da wasu motoci dake ciki kuma suka kone kurmus, zuwa yanzu dai babu rahoton mutuwa ko jikkata.
Saidai asarar Dukiya, lamarin ya farune da safiyar yau, Litinin kamar yanda Rahotanni suka nunar.
Kalli bidiyon anan