fbpx
Monday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyo; Yanda ‘yarsanda ke ihun a taimaketa bayan wanda ta kama ya tafi da ita inda bata gane ba

Wata ‘yarsanda ta rika ihu daga cikin mota tana kiran a taimaketa bayan da wani data kama ya fara tafiya da ita inda bata ganemawa ba.

 

An ga bidiyonta tana ihun neman taimako daga cikin motar.

Nigerian Policewoman Cries As Man She Arrested Drives Her To Unknown Destination (Photos, Video)

A female Nigerian Police officer who arrested a driver and jumped into his vehicle cried out for help when the driver refused to stop the vehicle and began driving her to an unknown destination, IGBERETV reports.

Leave a Reply

Your email address will not be published.