fbpx
Monday, August 8
Shadow

Kalli Bidiyo:Gasar yiwa maza rawa ta koma kuma ana yi da dabbobi, wani yayi da Akuya wani yayi da Mage

A yayin da ake tsaka da gasar #HusbandDanceChallenge da matan Arewa kewa mazajen su rawa da wakar Hamisu Breaker ta Jarumar Mata abin ya kara gaba inda yanzu aka samu wasu sun fara yi da dabbobu.

 

Bidiyo ya watsu a shafukan sada zumunta inda aka ga wani yaro na yi da kyanwa sannan kuma wani shima aka ganshi yana yi da Akuya.

Wannan gasa dai ta jawo cece-kuce sosai inda wasu ke yabawa wasu kuwa Allah wadai suke yi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.