fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Kalli Bidiyo:Hadinsin cewa wani dan daudu ya shiga gidan Annabi Muhammad(SAW) da malam Gadan Qaya ya karanto ya jaqo cece-kuce

Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Abdallah Gadon kaya ya kawo wani hadisi da ya jawo cece-kuce tsakanin musulmai.

 

Malam ya karanto hadisin dake cewa Dan daudu ya ahiga gidan ma’aikin Allah, Annabi Muhammad(SAW) yana bayar da labarin wata mata.

 

Yace daga karshe dai Annabi ya kori dan daudun daga gidansa.

 

Saidai an samu wasu dake cewa wannan hadisi na karyane.

 

Kalli bidiyon wa’azin a kasa

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kungiyar IPOB ta saka dokar zaman gida dole ranar talata, yayin da kotu zata cigaba da sauraron shari'ar shugabansu Nnamdi Kanu

Leave a Reply

Your email address will not be published.