fbpx
Friday, July 1
Shadow

Kalli Bidiyo:Kamar Safara’u, Itama Rayya ta fara wakar Hiphop

Tauraruwar fina-finan Hausa da aka fi sani da Rayya dake shiri a gidan talabijin na Arewa24 itama ta bi sahu inda ta fara wakar Hiphop.

 

An ga dai dandanon wakar tata wadda ta watsu sosai.

 

Idan baka gani ba dannan nan ka sha kallo

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shin meye hukuncin yin Sallah akan wannan abin sallahn na Peter Obi>>Sarkin Waka ya tambaya

Leave a Reply

Your email address will not be published.