Tauraron dan wasan kasar Italiya, Mario Balotelli ya ciwa kungiyarsa ta Adana Demirspor dake kasar Turkiyya kayatacciyar kwallo.
Zuwa yanzu Balotelli ya ciwa kungiyar kwallaye 19 kenan sannan ya bayar da taimako an ci 6.
Kalli bidiyon kwallon;
Mario Balotelli scored this goal today… 🤯😲 pic.twitter.com/awvvwFpjTn
— SPORTbible (@sportbible) May 22, 2022
Mario Balotelli just out here scoring goal of the season! 🤩 😲 pic.twitter.com/8Ou927BIX2
— Bet9ja (@Bet9jaOfficial) May 23, 2022