fbpx
Monday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon kisan wulakancin da ‘yan IPOB sukawa wasu ‘yansanda a jihar Enugu

Wannan wasu ‘yansandan Najeriya ne da akawa kisan wulakancin a Ogrute, dake jihar Enugu.

 

Ana zargin dai kungiyar IPOB ce ke irin wadannan kashe-kashe amma ta sha musanta hakan.

Kalli bidiyon anan

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar 'yan sanda ta karrama dan sandan daya tsinci dala 800 a sansanin alhazai na Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published.