Tauraron dan wasan kungiyar Real Madrid, Karim Benzema ya ci kwallo a wasan karshe na daukar kofin gasar Champions League da suke bugawa da Liverpool a daren nan.
Saidai VAR ta hana kwallon inda aka ce yayi satar gida.
Benzeman bai ji dadi ba, hakanan tsohon dan wasa kuma kocin kungiyar, Zinedine Zidane shima da ya je kallon wasan bai ji dadin kashe kwallon ba.
Benzema's Goal Disallowed ❌⚽️
For being offside.HT
Liverpool 0-0 Real Madrid #UCL #UCLfinal#LIVRMA #LiverpoolvsRealMadrid pic.twitter.com/nMz6i1oFLE— Goalpost (@goalpost882) May 28, 2022

