Mahaifiyar Deborah, Alheri kenan a wannan Bidiyon take sharbar kuka bayan samun labarin kashe diyarta da tawa Annabi Muhammad(SAW) batanci.
Wasu Rahotanni dai sun ce an dauke Alheri da Mijinta Emmanuel daga garinsu kuma an dauki nauyin karatun duka sauran ‘ya’yansu da suka rage.
Kalli bidiyon a nan