Kungiyar kwallon kafa ta Brighton ta zazzagawa Manchester United kwallaye 4-0.
Wasan ya kayatar sosai dan kuwa kusan duka kwallayen Brighton ta cisu ne ta hanya me kayatarwa sosai.
Kalli bidiyon maimaicin kwallayen a kasa;
https://youtu.be/Qvai6AQc9ec