fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Kalli bidiyon Nazir Sarkin Waka na wasa da Daloli da iyalansa

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka kenan a wadannan hotunan tare da iyalansa suna Nishadi.

 

An gani a cikin Bidiyon da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta suna wasa da daloli.

 

Danna nan dan kallon bidiyon 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.