fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Kalli Bidiyon rawar fitsara ta tauraruwar fina-finan Hausa, Safeeya Yusuf tayi babu rigar nono a jikinta da ta dauki hankula

Tauraruwar fina-finan Hausa, Safeeya Yusuf kenan a wannan bidiyon inda take rawar da da yawa suka ce bata dace ba.

 

Ta saka wata wakarta ce akan rawar inda tace mutane su je su sauke wakar.

 

Saidai da dama sun yi Allah wadai da irin rawar da tayi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan ta'addan ISWAP sun dauke manoma shida a jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published.