fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Kalli bidiyon Sojojin Najeriya na murna bayan da suka fatattaki ‘yan ta’adda a wani harin baya-bayan nan

An yada hoton bidiyo na sojojin Najeriya na murna bayan da suka fatattaki ‘yan ta’adda a wani harin da suka kai a baya-bayan nan a yanar gizo.

Bidiyon ya nuna yadda jami’an soji ke waka da rawa bayan sun fatattaki ‘yan ta’addar. Sai dai ba a bayyana inda aka dauki bidiyon ba.

Kalli bidiyon a kasa…

https://www.instagram.com/reel/CcGhw8BAHAy/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Allah Sarki: Watanni 11 kenan da sace daliban makarantar Yawuri dake Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published.