fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Kalli bidiyon unguwar da masu kudin Abuja suke zaune

Yawanci idan an tashi maganar unguwannin manyan mutane masu kudi da mulki a babban birnin tarayya, Abuja, ana saka Asokoro, Maitama da Wuse ne.

 

Saidai akwai Katampe Extension inda sabbin matasan masu kudi ke gine-gine na kece raini.

 

Kalli bidiyon yanda unguwar take a kasa;

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

Leave a Reply

Your email address will not be published.