fbpx
Friday, July 1
Shadow

Kalli bidiyon wata mata da ake zargin ta tsere daga asbiti bayan an gwadata ta kamu da cutar Covid-19

Matar mai kimani shekaru 26 yar kasar Chile an nunata a bidiyon wani jami’in tsaro ne ke binta a baya inda har suka isa wani waje inda taron wasu jami’an tsaro suke.

Ai kuwa nan take matar ta fara gudu inda har take watsawa jami’an wani abu kamar ruwa a fuska domin ta samu damar guduwa.

Sai dai alamu sun nuna jami’an sunyi nasarar cafke matar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.