An samu rashin jituwa tsakanin jami’an tsaron shugaban kasa, Muhammadu Buhari dana gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a jiya.
Jami’an tsaron shugaban kasar sun hana na gwamna wucewa inda anan aka tada jijiyar wuya wanda ta kai har aka so a yi harbi.
Amma dai a karshe an shawo kan lamarin.
https://www.instagram.com/tv/CY-1UMqoCww/?utm_medium=copy_link