fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Kalli bidiyon yanda aka kama wasu barayi a jihar Zamfara aka musu dukan kawo wuka

Wadannan wasu barayi ne da aka kama a jihar Zamfara aka musu dukan kawo wuka.

 

Ana zarginsu ne da satar mashina wanda aka dade anawa al’umma kamin dubunsu ta cika.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Rundumar sojin sama sun hallaka shugaban 'yan ta'addan Boko Haram da tawagarsa a jihar Maiduguri

Leave a Reply

Your email address will not be published.