An zargi wani Bahaushe da kashe wani inyamuri a kasuwar Benin dake jihar Edo.
Hakan tasa matasa suka yi caaa akan Bahaushen inda suka masa dukan kawo wuka suna shirin banka masa wuta.
Saidai jami’an tsaro sun kai dauki wajan inda suka kubutar dashi.
