A yau ne dai babbar kotu tarayya dake Abuja ta aika tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele zuwa gidan yari.
Wannan bidiyon yanda aka tasa keyarsa ne zuwa gidan yarin.
VIDEO: Emefiele On His Way To Prison
Credit: Channels Television pic.twitter.com/X7eU9cGj1A
— Daily Trust (@daily_trust) November 17, 2023