Lamarin matsalar rashin tsaro a titin Kaduna zuwa Birnin Gwari ya munana sosai.
Hari na baya-bayannan shine wanda ‘yan Bindigar suka kai akan hanyar suka kona motocin matafiya kuma suka shiga daji da wasu da yawa.
Lamarin gwanin ban tausai irin yanda aka ga mutane na gudu da kafafunsu yayin da jami’an tsaro ke musayar wuta da ‘yan Bindigar.
Kalli bidiyon a nan