YANDA AKAYI AMFANI DA JAMI’AN TSARO WAJEN YIN ZABEN FIDDA GWANI NA KARAMAR HUKUMAR RINGIM JIGAWA STATE
DAN MAJALISSA MAI CHI AMINU SULE SANKARA TARE DA HADIN GWIWAR CHAIRMAN NA LGA A YANZU HAKA SUN HANA DELEGATES DA YAWA SUNYI ZABE BA
DUK DELEGATES DIN DA SUKA SAN BAZAI ZABI AMINU SANKARA BA BASU BAR BARSU SUNYI ZABE BA
ANYI AMFANI DA JAMI’AN TSARO NA CIVIL DEFENSE DA YAN SANDA DOMIN HANA DELEGATES SU ZABI ABIN DA SUKE SO
KAMAR YANDA KUKE KALLO A CIKIN VIDEON NAN WANNAN KADAN KENAN DAGA CIKIN DELEGATES DA JAMI’AN TSARO SUKE TA BI SUNATA DUKAN SU
AMINU SULE YA KAMATA KU SANI PRIMARY ELECTION BA CHIN ZABE BANE.