fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Boko Haram suka kaiwa makarantar Sojoji hari a Borno

Makarantar Horas da sojoji kenan dake garin Biu na jihar Borno da Kungiyar Boko Haram ta kaiwa hari.

 

Kumgiyar ta kwace iko da ginin na dan wani lokaci a yayin harin, kalli bidiyon a kasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli yanda 'yansanda suka taimakawa wani direba da tayar motarsa ta lalace a hanyar Kaduna zuwa Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published.