Bayan rashin nasarar da Manchester United ta yi a hannun Everton, Cristiano Ronaldo ya fita filin yana dangyasawa.
Yaji rauni a kafarsa.
A yayin da yake fita daga filin wasan, Ronaldo ya buge wayar wani masoyinsa dake daukarsa hoto.
Cristiano Ronaldo smashed someone’s phone after the game against Everton.😲 pic.twitter.com/QQLEP4bqbS
— Mr FC (@mrfc100) April 9, 2022
Cristiano Ronaldo smashed someone's phone after losing to Everton, according to fans at the ground 😳
(via @evertonhub) pic.twitter.com/a20z4Sg20F
— ESPN FC (@ESPNFC) April 9, 2022
Saidai bayan da ya sha caccaka, ya fito ya bayar da hakuri inda yace zai gayyaci wanda ya bugewa wayar zuwa Filin wasa na Manchester United dan kallon wasansu.