Sararin samaniyar wani gari a kasar China yayi jajawur wanda hakan ya tayar da hankalin mutanen garin.
An ga bidiyon yanda lamarin ya faru inda hankulan mutanen garin ya tashi.
Lamarin ya faru a garin Zhoushan dake Shanghai.