Wannan bidiyon wani jirgin sama ne me saukar Angulu da ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda aka ganshi yana kaiwa ‘yan Bindiga makamai.
Badai a san a inane takamaimai abin ke faruwa ba amma an ji mutanen wajan na fulatanci da Hausa.