Kisan yarinya Hanifa ‘yar Kano da malaminta yayi ya jawo Allah wadai daga bangarori daban-daban inda ake neman a hukunta malamin.
Itama dai Mansurah Isah ta bayyana cewa da tama da iko sawa zata yi a kashe malamin a bainar jama’a.
Mansurah ta roki gwamnati data dauki hukuncin da ya kamata akan irin wadannan mutane.
https://www.facebook.com/mansurahisahtv/videos/339011297894119/
