Matasa sun yiwa wani kato me saka kayan mata dukan kawo wuka inda da kyar ya sha.
Bayan dukan kuma an cire masa kayan matan da ya saka.
Sabuwar duka dai a Najeriya na nema a rika yiwa masu saka kayan mata daurin shekaru 14 a gidan yari.
Lamarin dai ya faruna Legas ne inda aka ga wanda ake zargin dan daudu ne yana kwalliya irin ta mata a wani shago.