Wannan Bidiyon wani dan majalisa ne da mutanen mazabarsa suka bishi da gudu saboda kasa yi musu aikin da ya kamata.
Lamarin ya farune ga dan majalisa, Oluwole Ogunmolasuyi a mazabarsa dake jihar Ogun.
An ganshi yana gudu, da kyar ya sha.
Wata majiya dai tace tun bayan da aka zabeshi, be leka mazabar tasa ba, shine da suka ganshi, suka ce da wa Allah ya hadasu ba da shi ba.
An rika binshi da gudu kamar barawo, kamar yanda zaku gani a Bidiyon kasa;
“An Ondo State state lawmaker was chased like a thief in broad daylight today by youths of his constituency over non performance and absolute isolation from his constituency since he was voted in to represent them at the Ondo State House of Assembly
Ondo state majority leader Honourable Ogunmolasuyi AKA West was chased away from his home town by youths in his constituency amidst imposition rumour and non performance.”