Bidiyon yanda shugaba Buhari ya share tsohuwar shugabar NPA, Hadiza Bala Usman a ziyarar da ya kai Zaria ta dauki hankali.
Hadizar dai an dakatar da ita daga shugabancin NPA inda akw zarginta da aikata ba daidai ba.
Saidai gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bata sabon mukami a gwamnatinsa.
Bayan shariyar da shugaba Buhari ya mata a wannan bidiyon: Hadiza ta fice daga wajan da ake tsaye.
Kalli bidiyon a kasa:
Bashir Ahmed posted and deleted the video that President Buhari ignored the sack RAT in NPA. The unfortunate moment happens today in Zaria. 😆
Here is the video: pic.twitter.com/zaFbVdJNs4
— Aliyu (@AliyuKwarbai) January 21, 2022
Video:
President Buhari ignored the former NPA chairman, Hadiza Bala Muhammad. The unfortunate event happens today in Zaria.#PMBinKaduna pic.twitter.com/eT8YoXtw4t— Kwankwason Tuwita🔴 (@baba__________) January 21, 2022