fbpx
Monday, May 16
Shadow

Kalli bidiyon yanda Soja yayi tonon sililin cewa, ana hanasu kashe ‘yan Bindiga

Wani soja ya bayyana a bidiyon da ya yadu sosai cikin fushi yana caccakar manyansu.

 

Sojan ya zargi manyansu da hanasu su yi aiki yanda ya kamata inda ba’a barinsu su dauki fansa kan wanda suka kai musu hari.

 

Yace abin takaici ne yanda ake samun farar hula suna rike irin makaman da sojoji ke rikewa.

 

Yace idan ba’a dauki mataki kan lamarin ba, lallai da yawa zasu ajiye aikin soja.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Allah Sarki: Watanni 11 kenan da sace daliban makarantar Yawuri dake Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published.