fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Kalli bidiyon yanda sojojin Najeriya suka kashe ‘yan Boko Haram da yawa, gawarwakinsu kwance a kasa

Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan Boko Haram da yawa inda aka ga gawarwakinsu kwance a kasa.

 

Sojojin sun kuma kubutar da mutane da yawa da ‘yan Boko Haram din suka sace wanda cikinsu hadda wata soja.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  “Ba Ni Ba Ce Matar Da Aka Kashe Da ‘Ya’yanta Hudu A Jihar Anambara”

Leave a Reply

Your email address will not be published.