fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda sojojin Najeriya suka kubutar da sojan da Boko Haram ke tsare dashi a dajin Sambisa

Sojojin Najeriya sun kubutar da abokin aikinsu da kungiyar ISWAP/Boko Haram ta kama.

 

Sojan ya bayyana cewa watanninsa 3 kenan a hannun ‘yan Kungiyar.

 

Vision kubutar sojan ya dauki hankula a shafukan sada zumunta inda wasu ke ta masa barka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar 'yansandan jihar Kano tace Tukunyar Gas ce ta fashe ba Bam ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.