fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Kalli bidiyon yanda Sojojin Najeriya suka kwance wani katoton bam da Boko Haram suka dana musu

Sojojin Najeriya kenan a wannan bidiyon na kasa yayin da suka kwance wani katoton bam da Boko Haram ta dana musu akan hanya.

 

Allah ya taimakesu basu takashi ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli gidan da iyayen Deborah suke a da da kuma wanda aka basu yanzu

Leave a Reply

Your email address will not be published.