fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Kalli bidiyon yanda wani Bahaushe ke Inyamuranci kai kace sunansa Chinedu

Wannan wani bahaushe ne dake Inyamuranci kamar inyamuri.

 

Idan baka ganshi ba, muryar kawai kaji, ka iya cewa Inyamuri ne.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Hukumar 'yan sanda ta kama shararren mawakin Najeriya Kizz Daniel a kasar Tanzania

Leave a Reply

Your email address will not be published.