Wannan Bidiyon ya nuna yanda wata guguwa me dauke da yashi ta rufe sararin samaniyar Yola dake jihar Adamawa.
Lamarin dauki hankula sosai.
Saidai wata majiya da hutudole.com yayi magana da ita daga Yola, tace abin bai dade ba ya washe.