
Wannan Bidiyon ya yadu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga ‘yan uwan wata mata sun je har gida suka samu mijinta suka masa dukan tsiya.
Rahoton yace mijin ya daki matar ne inda suma ‘yan uwanta suka hada kai suka je suka sameshi suka zaneshi
Wasu dai sun ce sun yi daidai inda wasu ke cewa basu kyauta ba.