fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Kalli Bidiyon yayin da sojojin Najeriya suka kashe ‘yan Boko Haram da yawa

Sojojin Najeriya sun samu nasarar kashe ‘yan Boko Haram da yawa a dajin Sambisa.

Hukumar sojojin Najeriya ce ta tabbatar da hakan inda tace an kashe Boko Haram dinne a kuda da Tafkin Chadi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun babbaka wani gidan sun kashe mai gadinsa a kihar Ondo

Leave a Reply

Your email address will not be published.