fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Kalli bidiyo:Yanda Zanga-Zangar da ake kan kama wanda suka kashe Deborah a Sokoto ta koma rikici

Zanga-Zangar da matasa suke kan kama wanda suka kashe Deborah a Sokoto da tawa Annabi Muhammad(SAW) batanci ta rikice ta koma tashin hankali.

 

A wani Bidiyon da ya bayyana, an ga yanda aka lalatawa wani kafa.

 

Rahotanni sun bayyana cewa, an kaiwa fadar me alfarma sarkin Musulmi hari a sokoton.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ji abinda Nnamdi Kanu ya fadawa gwamna Soludo akan 'yan kungiyar IPOB

Leave a Reply

Your email address will not be published.