fbpx
Friday, May 27
Shadow

Kalli bidiyo:Zakayi Nishadi ka karu:”Yanda wayar hannu ke tasiri akan mata”>>Sheikh Kabir Gombe

Sanannen malamin addinin Islamarnan, Sheikh Kabir Gombe kenan a wannan gajeren bidiyon yake bayyana yanda wayar hannu take tasiri a tsakanin mata, ka kalla zakayi Nishadi kuma zaka karu.

Allah ya sakawa malam da Alheri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An yi-An yi dani in karbi mukamin mataimakin shugaban kasa amma naki, saboda mutanen jihar Bornone a Zuciyata>>Gwamna Zulum

Leave a Reply

Your email address will not be published.