An kama wani da ake zargin barawon fulanten ne yana sata inda mazauna yankin sun yanke shawarar hukunta ta cin abinda ya sata.
Mazauna sun ce tilas ne ya canye fulanten dinda ya sato gabadaya.
Domin kallon bidiyo latsa kasa….
https://www.instagram.com/tv/CfUDXeDregk/?igshid=YmMyMTA2M2Y=