fbpx
Thursday, March 4
Shadow

Kalli fastar yakin neman zaben Bahaushen da ya tsaya takarar neman zama Kansila a jihar Delta

Matashin Bahaushe a Sapele, Jihar Delta ya fito neman takarar Kansila.

 

Comrade Nasir Ado ya dauki hankula da wannan yunkuri da yayi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *