fbpx
Friday, August 12
Shadow

Kalli fim din da Rahama Sadau ta yi a Indiya, Ya fito

Fim din da Rahama Sadau ta fito a ciki na Indiya ya fito Kasuwa.

 

Rahama Sadau ce da kanta ta wallafa fim din a shafinta na sada zumunta.

Tun a kwanakin baya ne dai aka ga Rahama Sadau a Indiya tana fim.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun sako mutane shida hadda yaro dan shekara guda cikin fasinjojin jirgin kasa bayan Sheik Gumi ya masu wa'azi

Leave a Reply

Your email address will not be published.