Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan Boko Haram a wani samame da suka kai maboyarsu a dajin Sambisa.
Sojojin Najeriya da hadin kan na Chadi da Nijar ke a karkashin Rundunar MNJTF ne suka yi wannan aiki.