Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle kenan a wadannan hotunan nasa inda yake tare da Sanata Dino Melaye.
Sanata Melaye ya saka hotunan a shafinsa na sada zumunta inda ya bayyana cewa gwamna Me shiga shagon siyayya da kansa.
https://www.instagram.com/p/CIbel4KnOGD/?igshid=hya9gkd101fc
https://www.instagram.com/p/CIbeanXHbsW/?igshid=1l7uvrjzt5fi4