Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata da take zaune a bakin wani ruwa, Hadizar dai take kasar Hadaddiyar daular larabawa yawan shakatawa, hoton ya kayatar sosai.
Muna mata fatan Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});